Min menu

Pages

Birane 11 da aka gina su a karkashin kasa

 Birane 11 da aka gina su a karkashin kasaAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu hakika muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu koda yaushe muna godiya sosai da sosai.

A yau cikin shirin namu zamu kawo muku sunayen wasu manyan birane ne guda goma sha daya da aka gina su a karkashin kasa.

Mutane zasu cika da mamaki idan aka ce dasu anyi gini na birni guda kuma a karkashin kasa, to amma ba abin mamaki bane domin ana iya aiwatar da gini a cikin kasa wanda kuma zai birge mutane kuma idan mutum ya shiga cikin birnin babu wata alama da zai gane cewar a karkashin kasa yake saboda yadda aka gabatar da ginin sannan an sanya fitilu masu haske gwanin ban sha'awa.

Dan haka yanzu zamu zayyano muku jerin biranen da aka gina su a karkashin kasa tare da sunan kasar da suke Dan haka muje zuwa.

 
1. Birnin coober pedy dake kasar Australia


2. Birnin Berlin dake kasar Germany


3. Birnin Matmata dake kasar Tunisia


4. Birnin  Dixia Cheng dake kasar China


5. Derinkuyu dake kasar Turkey


6.Birnin Petra dake kasar Jordan


7.Birin Montreal dake kasar Canada


8. Birnin Birnin Kish dake kasar Iran


9. Birnin Toronto dake kasar Canada


10. Birnin Portland Oregon dake USA


11. Birnin Kansas dake USA


Wadannan sune biranen da aka gina su a karkashin kasa.


Comments