Min menu

Pages

Video: Yadda Pastor Yakeyiwa Mata Wanka Tsirara a Church a Gaban Mutane

Yadda Pastor Yakeyiwa Mata Wanka Tsirara a Church a Gaban Mutane

Video: Yadda Pastor Yakeyiwa Mata Wanka Tsirara a Church a Gaban Mutane

Wani video da ake yadawa a shafukan sada zumunta yabar mutane cikin mamaki da kuma abin haushi, domin yanuna yadda wani malamin coci Pastor yakaeyiwa mata wanka tsirara a gaban mutane kuma ana dauka a video, mutane dadama sunyi mamakin wace mace ce zata yarda ayi mata wanka tsirara afili kuma tasan ana dauka a video

Sai dai wai matan sunyi imani cewa Malamin cocin yana wanke musu zunubi ne tareda duk wata cuta da suke dauke da ita, da aka tambayi malamin cocin mai yasa yake haka sai yace Ubangiji yabashi umarni da aikata wannan aiki

Comments