Min menu

Pages

Matar da tafi kowacce mace gajarta a Duniya baki daya

 Matar da tafi kowacce mace gajarta a Duniya baki dayaWannan matar da kuke ganin photonta sunanta Jyoti Amge yar asalin kasar India ce, bincike ya nuna itace matar da tafi kowacce mace rashin tsawo, wato ita ce tafi gajarta a cikin mata a Duniya baki daya. 


Domin duka tsawonta bazai wuce Cm 63 ba zuwa 64.

An haifeta a shekarar 1993 a watan December.

Tayi aure shekarar dubu biyu da goma sha bakwai wanda wannan photon da kuke gani shine mijinta saidai har yanzu ba'a samu wani labari tsayayye akan sunansa ba.


Duk da cewa akwai wani ma daga cikin maza da aka bayyana yafi kowa rashin tsawo a Duniya.


Zamu fadi sunansa nan gaba kadan

Comments