Min menu

Pages

INDAI KANA AIKATA ISTIMNA'I KUMA KANA SO KA DAINA TO KASHA WANNAN HADIN

 INDAI KANA AIKATA ISTIMNA'I KUMA KANA SO KA DAINA TO KASHA WANNAN HADINDON ANNABIN RAHMA KA TURAWA  SAURA YAN UWA DOMIN SU ANFANA.


Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim'nai ya haifar a jiki da kuma Al'aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba.


Kuma kamar yadda yan uwa suka bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa'ida tana da saukin amfani ba kamar wacce ake dafawa take ba.


ILLOLIN DA ISTIM'NAI YAKE HAIFARWA A GA DAN ADAM.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.


1. Kankancewar azzakari


2. Saurin kawowa


3. Fitar fafin ruwa daga gaba


4. Raunin jiki


5. Yawan kokonto


6. Rashin nutsuwa


7. Saurin tsufa


8. Yamushewar fatar jiki


9. Fitsarin jini


10. Jin zafi yayin fitsari. 


11. Rashin samun rabo


12. Kashe kwayoyin halitta.


ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji


2. Bushewar farji


3. Faitar farin ruwa daga farji


4. Daukewar sha'awa


5. Faitar kuraje daga farji


6. Gusar da budurcin ya mace.


7. Yamushewar fatar jiki.


8. Saurin kawowa yayin saduwa.


9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.


10.Zobewar Nono.


11. Hana samun rabo.


Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.


Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka.


MAGANIN DA ZAA HADA


1. Garin girfa chokali 4


2. Garin habbatussauda chokali 2


3. Garin Tafarnuwa chokali 1


4. Garin citta chokali 1


5. Garin kaninfari chokali 3


6. Garin Fijil chokali 7


A hade a zuma tacacciya liter 2 a kwaba sosai a chakuda,sai a ajiye a rika shan babban chokali 1 da safe 1 da yamma 1 da daddare sau 3 a rana.


Har wannan hadi ya kare,kuma insha Allah bangaren wadan ban matsaloli zaa samu waraka da yardar Allah.Share🙏

Comments