Min menu

Pages

Maganin karfin azzakari da kuma saurin kawowa da wuri

 Maganin karfin azzakari da kuma saurin kawowa da wuriAssalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya. Hakika muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe muna godiya sosai da sosai.


A yau ma muna dauke da wata fa'ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa'ida domin karin niima.


ABINDA ZAA NEMA.

1. ganyen Zogale


2. Yayan Zogale


3. Citta


4. Kaninfari


5. Masoro


6. Kimba.
Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi laushi,zaa rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma....


 

Wannan fa'ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.

Comments