Min menu

Pages

Dannis avner shine ya kashe makudan kudade domin a mayar da halittar sa ta koma irin ta damisa

 Bidiyon mutumin daya kashe makudan kudade domin a mayar da halittar jikinsa irin ta damisa.


Mutumin dan kasar America ne mai suna dannis avner, ance ya kashe miliyoyin daloli wanda yawansu yakai dubu dari biyu kawai domin a juya masa halittar sa ta koma irin ta damisa.


Ga bidiyonComments