Min menu

Pages

DALILAI DA YASA BAKA JIN DADI YAYIN JIMA'I.

 DALILAI DA YASA BAKA JIN DADI YAYIN JIMA'I.Yau cikin shirin namu zamu kawo wasu abubuwa da yasa bakwa jin dadin jima'i dan haka muje cikin shirin


Abinda yake jawo wannan matsala yana zuwa daga kwakwalwa,daga lokacin da aka ce yau zaka fara saduwa da mace zaka fara saka wasu tunani a zuciyar ka.
Haka ita ma mace take da irin wadan nan tunani a ranta,mafita yawan lokota ana cewa mace wannan abun fa akwai zafi ai wahala ake sha dadai sauran su.
To a lokacin da aka ce an kawo maka mace a matsayin amarya a daren farkon ku wanda wannan shine tushe,idan kuka ji dadin jimai abun a haka zai tafi,idan kuma baku ji dadi na a haka wannan ma zai cigaba da kasancewa.
Misali,lokacin da mace take tunanin an fada mata wannan abu fa ana jin zafi,daga sanda ka tunkare ta zata fara kame jikin ta ta kankame,zai zama baza ta saki jikin ta ba,kai kuma zaka yi duk yadda zakai ka sadu da ita.
A wannan lokaci koda ta yarda baa son ranta bane,kuma baza taji dadi ba haka kaima da kake saduwa da ita baza kaji dadi ba,domin bata saki jikin ta kuma kaima ba yadda kaso aka abun ba.
Ko kuma lokacin da ka fara saduwa da mace budurwa,akwai wadan da suke jin zafi na wasu kwanaki,idan har kace zaka rika yi mata ta karfi ba a hankali ba,zata rika jin zafi wannan zai hana taji dadi kaima haka.

Comments