Min menu

Pages

ABUBUWA HUƊU DA YA HARAMTA GA SOJOJI MATA.

 ABUBUWA HUƊU DA YA HARAMTA GA SOJOJI MATA.
Kamar yadda muka sani ne gidan soja mai shigan shi sai jaruman maza, Amma haka ake samu wasu masu zarra a mata wanda suke shiga, hakan yasa ake gindayamusu sharuɗa mafi wahala ban horan da ake musu, don gani an tabbatar da zarran su, hakan yasa ake gindaya musu sharuɗɗai guda huɗu mafi tsauri a garesu...


1. YIN AURE A FARKON SHIGAN SU AIKIN YA HARAMTA GARESU.

ba'a amince suyi aure ba har sai sun kai sama da  shekara uku a cikin aikin tukunna.


2.NUNA SHA'AWAR SU KO SOYAYYAN SU GA KOWANE NAMIJI WALAU  SOJA KO FARAR HULA A FILI SHIMA HAKAN TAKA DOKA CE.


  Saba doka ce ki sumbaci wani soja a fili har a ganki yin hakan kuwa zai sa ki fuskanci tsattsauran hukunci.


3.ANFANI DA GASHI MAI TSAWO WANDA YA WUCE KAFAƊA YA SAUKA KAN UNIFOAM.


   Yin ƙarin gashi mai tsawo wanda zai kwanto har kafaɗanki, shima ya saɓa doka.4.YIN ZANEN TATTO A JIKI SAƁA DOKA NE DAGA MAZAN SOJA HAR MATA, KO ANFANI DA DOGON ƊANKUNNE LOKACIN DA KIKE SANYE DA UNIFOAM.


Ba'a yarda kiyi duk wani abu da ya danganci zane a jikin ki ba, ko sa dogon ɗankunne yayin da kike sanye cikin unifoam.


   ƘARSHE

Comments