Min menu

Pages

MUTUM NA FARKO DA YAFI KOWA KUƊI A GHANA DA KUMA TA YADDA YA TARA DUKIYAR TASA

 MUTUM NA FARKO DA YAFI KOWA KUƊI A GHANA DA KUMA TA YADDA YA TARA DUKIYAR TASAJacob wilson sey  yana ɗaya daga cikin manyan mafi kuɗi a cikin wani yanki a ƙasar ghana da Arewacin Africa.


Ya shahara ne ta a bangaren aikinsa tuƙuru da sannan ya sadaukar da kansa ga ƙasar sa kafin samun ƴancin kai.


Ya zama shaharren mai kuɗi ne ta harkakan ƙere-ƙere da hada-hadan kasuwanci da cinikayya dake gudana tsakanin su da turawar mulkin mallaka a wancan lokacin.


Jacob ya kasance ya na taimakawa talakawa da gajiyayyu da duk tarin dukiyar shi domin cewarsa idan mutum ya samu ya bayar sai kaga ya dada samun fiye da abinda ya bayar.


Mai kudi ne sosai domin harda wani yanki na unguwa da ya mallaka mai tarin ma'adanai, an kiran yankin da Gold cost.


Arzikinsa  ya ƙara bunƙasa ne bayan samun ƴancin kansu, in da har maƙotan ƙasashen su suke cin gajiyar abun.


Karshe.

Comments