Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 70 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD

  IZZAR SO EPISODE 70 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD 
An sake samun tsaiko na na'ura yauma amma dai muna kan aikin insha Allah ku jiramu

Shirin izzar so episode 70 zai zo muku kowanne lokaci idan muka daidaita komai a tashar Bakori tv.


Shirin izzar so shiri ne dake dauke da abubuwan mamaki birgewa da kuma nuna tsantsar gaskiya.


An nuna duk mutumin da ya rike gaskiya a duk wasu al'amuransa to Allah zai bashi nasara a duk abinda yasa gaba.


Ku jiramu daga zarar mun kammala gyaran shikenan zaku samu wannan shirin a wannan gidan, domin akwai Link da suke bamu wanda daga zarar sun dora muma muke dorawa domin tayasu yadawa.


Kai tsaye idan kuka danna gurin da kuka ga an rubuta Play video a kasa zai nuna muku asalin shirin na izzar so din dan haka ga Link dinan a kasa amma bazai bude ba sai lokacin da muka saita na'urar da muke aiki da ita ta saitu wanda muna kan aikin yanzu zuwa lokaci kankani zamu dora muku shi.


                           Play video


Comments