Min menu

Pages

Sabon Video: Yadda 'Yan Ta'adda Suka Sake Tare Abuja Kaduna Road

abuja kaduna road

Sabon Video: Yadda 'Yan Ta'adda Suka Sake Tare Abuja Kaduna Road

Ana cikin jimamin abinda yafaru na tare mutane dadama da'yan ta'adda sukayi a hanyar abuja kaduna road, kuma sai gashi sun sake fitowa washegari domin sake garkuwa da wasu mutanen.

Wani video da wani bawan Allah yadauka acikin tsoro ya nuna yadda mutane suke ta gudu acikin jeji sannan kuma ana jiwo karar harbin bindiga daga nesa, lamarin yazama sai dai ace Allah yakawo mafita.

Jami'an tsaron Nigeria sunyi ikirarin cewa sun kai dauki a hanyar Abuja zuwa Kaduna, sai dai kuma da alamu 'yan ta'addan sun rena gwabnati domin sai gashi washegari sun sake fitowa domin garkuwa da wasu mutane.

Yanzu dai wannan hanya tazama abar tsoro wajen tafiya, a wannan video daza kugani zai tabbatar muku lallai talakawan Nigeria suna cikin wani hali da sai dai ace Allah yakyauta.

Comments