Min menu

Pages

Bidiyon Lawan Ahmad izzar so yana godiya saboda kudin da mutane suka tura masa arzikin annabi kamar yadda ya bukata.

 Mutane sunyi tururuwar turawa Lawan Ahmad kudi bayan ya nema daga gurin masoya Annabi.


                           Play video

Bidiyon Lawan Ahmad izzar so yana godiya saboda kudin da mutane suka tura masa arzikin annabi kamar yadda ya bukata.

Domin kallon bidiyon danna Link din kasa


                             Play video


Dazu dazu jarumin dake shirya film mai dogon zango wato izzar so a tashar bakori tv, Umar Hashim kenan a cikin shirin ya nemi taimako ga masoya annabi cewar su tura masa kudi arzikin Annabi harma ya ajiye account number dinsa akan shafinsa na Facebook.Tuni dai mutane sukai ta tururuwar tura masa kudade cikin account dinsa daya ajiye wanda hakan babu wuya jarumin izzar so din umar Hashim ya fito yana godiya.


Ga kadan daga cikin kudin da aka tura masaSai kuma wannanComments