Min menu

Pages

WANI MATASHI ZAI KASHE KANSA HALIN DA YA GA MARYAM YAHYA

 WANI MATASHI ZAI KASHE KANSA HALIN DA YA GA MARYAM YAHYAWasu rahotanni sunce Matashin nan ɗan jihar Yobe, da ya sha Fiya-fiya saboda ƙaunar da yake yiwa Jaruma Maryam Yahaya ya fashe da tsananin Kuka bayan yaga sabon hoton ta yayin da take ƙara samun sauƙi daga cutar Typord.

Comments