Min menu

Pages

Shin Da Gaskene Cutar (S) ke Damun Maryam Yahaya ko Karya ne


 

Shin Da Gaske Cutar S ke Damun Maryam Yahaya ko Karya ne


Tsawon lokaci Maryam Yahaya ta Shafe tana fama da Rashin lafiya  Wanda ba,a San Mai ke Damun taba Mutane da yawa sunyi Mummunan Zato a kanta wasu Kuma Sun kyautata Zato Akanta 

Wani matashi zai kashe kansa saboda halin da yaga Maryam Yahaya tana ciki

Akwai Mutanen suke Ganin wasu ne Daga Cikin Yan, Kannywood ne Suka lalata ta Wasu Kuma suka kace aa Daina Jam,I Domin Acikin Kannywood Akwai Nagari Mutanen Kirki Sannan Kuma Akwai na Banza 


Wasu Kuma Su kace Ba a saka Kowacce Jaruma Acikin Film har sai Anyi lalata da Ita 


Za kuji Gaskiyar Abinda ya faru da Jaruma Maryam Yahaya Acikin Wannan Videon da muka Daura muku Ga Videon Nan a Kasa Ayi kallo lafiya 
Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments