Min menu

Pages

Mugun Aljani Ya kashe matar Aure Har Lahira


Acikin Wannan Videon za kuji Yanda a kayi Fira da wani Aljanin Daya kashe matar Aure Har Lahira Allah ya kyauta Don Allah ku tsaya ku kalli Videon Daga Farko Har karshe Allah ta,ala yayi Mana Tsari da Mugun ji da Gani Tabbas Aljani Gaskiya ne Kamar Yanda ya Tabbata Acikin Ayoyin Alkur,arni Da Hadisan Manzon Rahama Annabi Muhammad ( Saw) 


Aljani Yana Shiga Jikin Mutum Amma da Izanin Allah Dole muyi Imani da Hakan 


Allah ta,ala ya kyauta ka Videon a kasan Rubutunmu Innalillahi wa inna Ilaihi Raji un Wata karamar Yarinya kenan Data kashe mijinta Ta Hanyar Taba Masa Wuka a Kirjinsa ya mutu Har Lahira


Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments