Min menu

Pages

Karamar Yarinya Sabon Aure ta kashe mijinta Har ta Hanyar Daba Masa Wuka a Kirjinsa


 

Karamar Yarinya Sabon Aure ta kashe mijinta Har ta Hanyar Daba Masa Wuka a Kirjinsa 

Amarya Sabon Aure ta kashe Mijinta har Lahira ta Hanyar caka Masa Wuka a kirji Wannan Lamarin dai ya Faru a Jihar Bauchi 


Sannan Wannan Lamarin ya tayar da Hankalin Mutane da yawa Wasu Suna Ganin Cewa Kodai Yarinyar Bata son shine Amma Ana Ganin kamar Auren Dole a kayi Mata Amma wasu sunce tana da Aljanu ne Kodai miye Ga video Nan. a kasan Rubutunmu 

Shiga Wannan link din Domin kallon Videon 

KALLI CIKAKKEN VIDEO

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments