Min menu

Pages

Jerin yan matan kannywood guda goma wanda tauraronsu yake haskawa a masana'antar

 Jerin yan matan kannywood guda goma wanda tauraronsu yake haskawa a masana'antar


Yan uwa barkanku da wannan lokacin ya aiki?


Yau cikin shirin mu na mu leka kannywood, munzo muku ne da sunan wasu yan mata wanda tauraronsu yake haskawa a masana'antar.


Biyo bayan shirye shiryen da ake yanzu mai dogon zango a kannywood din hakan yasa muka zakulo muku sunan wasu yan mata wanda akafi tafiya dasu a masana'antar yanzu.


• Ummi Rahab• Rukky Alim• Amal Umar• Aisha Humaira•  Maryam Kk• Aknan bamenda• Bilkisu Safana• Maryam Waziri• Momy Gombe• Khadijat YobeWadannan sune fitattun yan matan da yanzu duniyar kannywood ke tafiya dasu duk kuwa da cewa akwai wasu amma fitarsu bata kai ta wadannan ba kamar minal Ahmad wacce ta fito a shirin bugun zuciyar masoya.Comments