Min menu

Pages

 Jerin wasu Apps da basa aiki a ChinaDuk da kasancewar kasar China kasa ce dake da karfi wajen technology sannan sun kware wajen kera wayoyi da kuma sauran abubuwa na bangaren technology amma duk da haka akwai jerin wasu Apps da basa aiki a kasar.


Koda yake ba abin mamaki bane domin ya danganta da yanayin kasar da kuma irin yarjejeniyar da suka kulla da masu wadannan apps din.


Yanzu kunga kamar yadda kasar Nijeriya suka dakatar da Twitter to suma kasar ta China akwai tarin Apps da basa aiki a kasar kamar yadda Twitter bata aiki a Nigeria.


Dan haka ga jerin sunayen Apps din da basa aiki a kasar ta China


Facebook


Instagram


Gmail


Pinterest


WhatsApp

Twitter


Quora


Tinder


Google


Wadannan sune sunan Apps dinComments