Min menu

Pages

𝐑𝐀𝐑𝐀𝐑𝐀 𝐘𝐀 𝐆𝐖𝐀𝐍𝐆𝐖𝐀𝐉𝐄 Wani mutum 𝐃𝐀 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐆𝐈𝐃𝐀.

 𝐑𝐀𝐑𝐀𝐑𝐀 𝐘𝐀 𝐆𝐖𝐀𝐍𝐆𝐖𝐀𝐉𝐄 Wani mutum 𝐃𝐀 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐆𝐈𝐃𝐀.Chairman Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Baiwa Lirwanu Usman Wanda Akafi Sani da (𝐀𝐂𝐈 𝐇𝐀𝐋𝐀𝐊) Kuma Daya Daga Cikin Ma'aikatansa Na Office Kyautar Gida Domin Yaje Ya Zauna Da Iyalansa, Nan Ta Ke Chairman Ya Mikawa 𝐀𝐂𝐈 𝐇𝐀𝐋𝐀𝐊 Takardun Gidan Tare Da Yimasa Fatan Al-Kairi.


Lirwanu Usman Yayiwa Chairman Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Godiya Da Addu'ar Allah Ya Taimakeshi, Allah Ya Tsare Shi Daga Sharrin Masu Sharri, Allah Yasa Ya Gama Da Duniya Lafiya, Daga Karshe Yayi Addu'ar Allah Ya Rabashi Da Mahaifiyarsa Lafiya.Comments