Min menu

Pages

Kwanan nan WhatsApp zai fara goge rubutun mutane da kansa

 Kwanan nan WhatsApp zai fara goge rubutun mutane da kansaKomai yanzu sake inganta shi ake dan haka manhajar  WhatsApp ma ta fito da wani sabon salo wanda da WhatsApp din da kansa zai goge sakon da aka turawa mutum daga zarar ya cika wasu kwanaki wannan yana zuwa ne saboda sabon tsarin da manhajar WhatsApp din zata zo dashi.


Wannan tsarin zai zo ne idan kunyi update na WhatsApp dinku kun dauko sabin version.


Daga lokacin da sabon tsarin ya fara to daga lokacin duk wasu bayanan mutum bazasu jima ba WhatsApp din zai goge masa su da kansa koda kuwa shira ce tsakanin masoya miji da mata ko saurayi da budurwa kuma koda akan wacce waya ne.


To har yanzu dai Whatsapp basu gama fitar da tsarin ba amma daga sun fitar kowa zai sani wanda muke sa ran tsarin zai kasance ne zuwa wani lokacinComments