Min menu

Pages

Kafin Isa Ali Pantami Ya Zama Minista Yafi Kowa Yawan Kuka Amma Yau Ina kukan Yake?

 Kafin Isa Ali Pantami Ya Zama Minista Yafi Kowa Yawan Kuka Amma Yau Ina kukan Yake?  --Sule Lamido 


Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido ya Ayyana Pantami a matsayin mutum mai kukan Riya.


Yace Pantami Kafin Ya zama Minista Yana Ta Koke koke. Yanzu Ina Kukan Yake.? Ya Bayyana Haka ne Yayin Wata Hira da yayi da Gidan Talabijin Na Channels TV. 


Me za ku ce?

Comments