Min menu

Pages

Da Dumi Duminsa: Wata mata ta kashe 'ya'yan kishiyarta uku a Potiskum

 Da Dumi Duminsa: Wata mata ta kashe 'ya'yan kishiyarta uku a Potiskum, ta hanyar zuba musu guba a abinci. Mun samu rohoton cewa matar tayi amfani da guba ne wajen zubawa yayan kishiyar tata a cikin abinci wanda yai sanadiyar mutuwarsu bayan sunci abincin


Har yanzu dai ana kan tattara sakamako dan haka ku jira mu.


Cikakken rahoto yana tafe. 

Comments