Min menu

Pages

Da Dumi Duminsa: Wani Magidanci Ya Saki Matarshi Saboda Taje Kallon Matashin Da Ya Hau Karfen Service A Jihar Gombe

 Da Dumi Duminsa: Wani Magidanci Ya Saki Matarshi Saboda Taje Kallon Matashin Da Ya Hau Karfen Service A Jihar GombeYanzu-yanzu cikin wannan daren labari ya riske mu cewa wani magidanci dake zaune a anguwan Jekadafari ya sake matarshi akan taje kallon matashin da ya hau karfen Service a jihar Gombe.


Majiyar ta nemi da aboye sunan magidancin, amma tabbas hakan ya faru bayan dawowar magidancin daga wurin aiki da tsakiyar Rana bai samu matar tashi a gida ba, inda yayi ta nemanta a cikin dubunnan jama'an da suka taru amma baigan taba, nan take ranshi ya baci.


Majiyar ta tabbatar mana da cewa magidancin ya sallami matar tashi zuwa gidansu.Comments