Min menu

Pages

Bambancin dake tsakanin iphone 13 da kuma iphone 12

 Bambancin dake tsakanin iphone 13 da kuma iphone 12
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya hakurin kasancewa tare damu? Hakika muna matukar jin dadin yadda kuke tare damu da kuma yadda kuke bamu goyon baya a duk wasu abubuwa namu, wannan ba karamin birgemu yake ba.


Yau insha Allah munzo muku ne da wasu bambance bambance dake tsakanin wayoyin guda biyu duk da dai dayar har yanzu ba'a kai ga fitar da ita ba amma tana kan hanya wacce muke sa ran zuwa ranar talata zata fara bayyana kamar yadda labari yazo dashi, wannan wayar kuwa ba kowacce bace face iphone 13.


Muna yawan samun tambaya daga gurin mutane cewar akwai bambanci ne tsakanin iphone 12 da kuma iphone 13, idan akwai bambanci menene bambancin nasu?


To insha Allah zamu kawo muku jerin bambance bambance dake tsakanin wadannan wayoyin wanda bincike ya nuna mana dan haka gasu kamar haka.Wadannan dake jikin photon sune jerin wasu daga cikin bambance bambance 


Mun gode

 


 Comments