Min menu

Pages

Ba Ni Da Buri Sama Da Auren Sheikh Isa Ali Pantami, Cewar Jaruma Hadiza Gabon

 Ba Ni Da Buri Sama Da Auren Sheikh Isa Ali Pantami, Cewar Jaruma Hadiza GabonJarumar fina-finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon ta bayyana cewa ba ta da buri a rayuwarta sama da auren ministan sadarwa Malam Isa Ali Pantami.


Jarumar ta ce tun tana yarinya take da burin auren mutum irin Pantami, wanda ke da ilmin addini da na zamani.


Ta ce 'ko yanzu idan Pantami ya amince zai aure ta za ta daina fim ta aure shi ta bude sabon shafin rayuwar aure tare da shi'


Ko shekarar da ta gabata sai da Ministan sadarwa ya yi wa Jaruma Hadiza Gabon 'kwamen' a shafinta na 'twita' abun da ya janyo ce-ce-ku-ce ke nan, inda mutane da dama suka yi zargin akwai alaqa mai karfi tsakanin Pantami da Jaruma Hadiza Gabon.


Me za ku ce?

Comments