Min menu

Pages

Yanzu yanzu Hadiza Gabon ta dauki nauyin jinyar jaruma Maryam Yahaya

 Yanzu yanzu Hadiza Gabon ta dauki nauyin jinyar jaruma Maryam Yahaya.Tauraruwar kannywood din Hadiza Gabon wacce take aikata abubuwan alkhairi na taimakon jama'a yau ma ta sake daukar jarumar fina-finan hausa dinnan da take fama da jinya zuwa wani asibiti dake Abuja domin a duba lafiyar Maryam din.


Sannan a shirye take da ta kashe ko nawa ne domin ganin abokiyar aikin nata ta samu lafiya.

Comments