Min menu

Pages

DUK WANDA BAI SAMU KUDI A MULKIN BUHARI BA WALLAHI MALALACI NE - Inji Hauwa Ibrahim

 DUK WANDA BAI SAMU KUDI A MULKIN BUHARI BA WALLAHI MALALACI NE - Inji Hauwa IbrahimWallahi duk wanda bai samu Kudi a mulkin Buhari ba malalaci ne, ko kuma ince daman bai da aikin yi tun asalin kafin Buhari ya hau mulki. In har kana da aiki ko harkar da kakeyi, ko kuma kasuwanci wallahi a Mulkin BABA Buhari nasan ka samu Alheri ba kadan ba.


Ina addu'a Allah ya karawa Baba Buhari tsawon rai. Ina rokon Allah ya bama Baba Buhari nasara a 2023

Comments