Min menu

Pages

'Yan bindiga sun sake hallaka babban Soja Manjo Janar Hassan Ahmad dan Arewa tare da yin garkuwa da kanwar sa

'Yan bindiga sun sake hallaka babban Soja Manjo Janar Hassan Ahmad dan Arewa tare da yin garkuwa da kanwar saYanzu-yanzu mun samu labarin mutuwar Major General Hassan Ahmed (Former provost Marshal).


Yan bindiga sun kashe Major General Hassan Ahmed tare da dauke kanwar sa Malama Safina Ahmed a wani hari da aka kai wa motar sa ne a lokacin da yake tafiya a cikin Lokoja - Abuja.


Za’a gudanar da jana’izar Major General Hassan Ahmed a (Lungi Barracks Cemetery a yau jumu’a 16/07/2021 da karfe 10:00am na safe.


Ubangiji Allah ya jikan shi da rahama.Comments