Min menu

Pages

WASU DAGA CIKIN MANYA MANYAN FADAR SHUGABANNIN KASASHEN AFRIKA MAFIYA TSADA DA KYAU

 WASU DAGA CIKIN MANYA MANYAN FADAR SHUGABANNIN KASASHEN AFRIKA MAFIYA TSADA DA KYAU

Hassada ce kawai ta sa ake sukar shirin wasan kwaikwayon ‘A Duniya’ – Tijjani Asase

Akwai fadojin shugabannin Africa da akai bincike sunfi na ko ina kyau da tsaruwa sannan da kudi.


Domin masu bincike sun nuna an kashe makudan kudade wajen yin ginin wannan fadar ta shugabannin kasashen kuma an tsara su sun tsaru dan haka suka zama masu kyau da kawatuwa fiye da sauran.


Yanzu dai kai tsaye zamu nuna muku photunansu da kuma kasar da suke.


√ Fadar shugaban kasar Madagascar
√ Fadar shugaban kasar Ghana


√ Fadar shugaban kasar Namibia


√ Fadar shugaban kasar South Africa


√ Fadar shugaban kasar Egypt


√ Fadar shugaban kasar Cameron

Wadannan sune jerin kasashen da suka fi ko ina kyawawan fadojin na shugabannin kasashe a AfricaComments