Min menu

Pages

Nayi kuskure ina neman afuwa ga gwamnatin kano da musulmi baki daya inji Abduljabar

Nayi kuskure ina neman afuwa ga gwamnatin kano da musulmi baki daya inji AbduljabarNa san na tafka babban kuskure, saboda haka ina neman gwamnatin jihar Kano da al'ummar musulmi da a gafarce ni~Abduljabbar


Abuljabbar ya bayyana cewa ya gano kuskuren sa, kuma yana neman afuwar gwamnatin jihar Kano da al'ummar musulmi baki daya.


Abduljabbar ya ce a iya sanin sa baida wata matsala da Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, saboda haka yana neman gwamnatin jihar Kano da ta masa sassauci.


"Hakika kalaman da na yi a baya nayi danasanin yin su akan fiyayyen halitta, saboda haka ina neman a gafarce ni."Inji shi.

Comments