Min menu

Pages

Biya wa yan Niger Delta bukatunsu shine zaman lafiya a Najeriya: In ji Dokubo Asari

 Biya wa yan Niger Delta bukatunsu shine zaman lafiya a Najeriya: In ji Dokubo AsariDokubo Asari ya ce ya lura gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kuntata wa mayakan Niger Delta ce ba wai ta son ci gaban kasa ba.


Sannan ya kara da cewa muddin ana kuma son zaman lafiya a kasa dole a biyawa yan Niger Delta bukatunsu.Comments