Min menu

Pages

Wani abin birgewa ga matar da tafi kowacce mata baki a duniya

 Wani abin birgewa ga matar da tafi kowacce mata baki a duniya


Barka da zuwa wannan gidan, gidan da yake kawo muku bayanai da labarai akan abubuwan dake watse a doron kasa.

Yau cikin wannan gidan muna tafe muku ne da tarihin matar da tafi kowacce mace baki a duniya..

Nyakim Gatweck wacce aka haifa a shekarar 1993 yar asalin kasar Sudan, bincike ya nuna duk duniya tafi kowacce mace bakar fata.


Launin fatar ta ya zagaya ko ina cikin duniya a matsayin matar da fatar ta tafi kowacce baki.

Saidai har yanzu wani abin birgewa ga wannan budurwa shine tace baza tayi bleaching ba domin ta karawa fatar ta fari, domin cewa tayi ita wannan kalar fatar tata birgeta take kuma tana jin dadi data kasance baka.


Tayi kira ga mata masu shafa mai domin suyi fari dasu daina domin hakan bai dace ba sam 
Comments