Min menu

Pages

Twitter sun tafka asarar biliyan biyu cikin awanni 24 daga Nijeriya ga yadda mai Twitter din yace

Twitter sun tafka asarar biliyan biyu cikin awanni 24 daga Nijeriya ga yadda mai Twitter din yaceYanzu-yanzu Twitter sun bayyana cewa sun tafka asarar Naira Billiyan 2 a cikin awanni 24 daga Najeriya


Kamfanin Twitter ya bayyana rashin jin dadin sa aka tafka asarar Naira miliyan biyu cikin awanni 24 daga Najeriya sakamakon dakatar da yin amfani da manhajar da shugaba Buhari ya yi a Najeriya.


Bincike ya tabbatar da cewa kashi 50% dake amfani da Twitter daga Africa sun fito daga Najeriya ne. Domin sama ga mutun miliyan 40 ne ke amfani da manhajar Twitter daga Najeriya.


Wannan ne dalilin da yasa kamfanin Twitter tafka wannan asara cikin awanni 24.


Shin ya kuke kallon wannan asara da Twitter suka tafka ne?Comments