Min menu

Pages

Shugaban kasar Nijar Mohammad Bazoum ya bada umarnin karya farashin Shinkafa a kasar. Saboda wannan dalilin

 Shugaban kasar Nijar Mohammad Bazoum ya bada umarnin karya farashin Shinkafa a kasar.Mohammad Bazoum ya bada umarnin karya farashin Shinkafar a kasar inda yace daga yanzu kudin Buhun Shinkafa ya koma Sefa jaka 7 da rabi, wato Sefa 7,500 kimanin N6,600 a kudin Najeriya


Yace yayi haka ne saboda talakawa su samu damar da za suna iya sayenta koda yaushe bawai ace sai masu kudi ne kawai za suna cin shinkafar ba.Comments