Min menu

Pages

WATA AL'ADA:- Inda tsofin mata ke jima'i da samari in sun kusa aure domin su koya musu yadda za suyi

 Akwai al'adu masu tarin yawa a duniya wasu su baka mamaki wasu kuma su baka haushi.A yau muna tafe muku ne da wata al'ada mai abin mamaki inda tsofi wanda suka girma ke kwanciya da samari domin su nuna musu yadda ake jima'i kafin suyi aure.


Wannan abin yana faruwa ne tsakanin samari da kuma yan mata duk lokacinda budurwa ta girma takai aure to za a samu wani tsoho yana kwana da ita domin ta koyi yadda ake jima'i kafin tayi aure haka ma idan saurayi ne za'a samu tsohowa suna kwana da ita domin ya koya.


Sudai wannan kabilar da suke aikata wannan al'ada sunansu mangaia suna zaune ne acan wani yanki da ake kiransa da South Pacific ocean.


Gadai cikakken bayanin a wannan visiting

Danna nan


Danna nan domin kallo
Comments