Min menu

Pages

SATAR MUTANE: Laifin Ƴan Ta'adda Ne Ba Laifin Gwamnatin Tarayya Ba ~ Lai Mohammed

 SATAR MUTANE: Laifin Ƴan Ta'adda Ne Ba Laifin Gwamnatin Tarayya Ba ~ Lai MohammedGwamnatin da Shugaba Muhammadu Buhari ke jagoranta ta ce satar mutane ba laifukan gwamnatin tarayya ba ne a Najeriya.


Da yake jawabi ga manema labarai a ranar Talata, Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya yi wannan tsokaci ne yayin mayar da martani ga kalaman rashin tsaro da Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta yi.


 "Abun mamaki ne yadda jam'iyyar da ta mulki kasar nan tsawon shekaru 16 ba ta san cewa satar mutane ba laifin gwamnatin tarayya ba ne sai Yanzu, in ji shi.


Me Zaku Ce

Comments