Min menu

Pages

RASHIN IMANI:-Yanzu yanzu wata mata ta jefa dan kishiyarta a rijiya a Kano saboda wannan dalilin

 


RASHIN IMANI| Yanzu-yanzu wata mata ta jefa dan kishiyar ta a Rijiya bayan ta samu sabani da mahaifiyar sa a Kano


Yanzu yanzu wata mata a kauyen Kawo dake karamar hukumar Gabasawa a jihar Kano ta jefa dan kishiyar ta a rijiya sakamako rigima da uwar yaron.


Kamar yadda majiyar jaridaf Nasara ta gano cewa yaron mai kimanin shekaru biyu ya rasu bayan an ciro shi daga rijiyar. Inda yanzu haka kishiyar mahaifiyar yaron tana tsare a wurin jama'ar gari, suna jiran isowar jami'an tsaro su mika musu ita.Comments