Min menu

Pages

Birnin Abuja ta tsallake rijiya da baya game da rokar da kasar China ta harba

 LABARAI DA DUMI-DUMIN SU!Birnin tarayya Abuja ya tsallake rijiya da baya, rokar da kasar China ta harba bazai fado a Najeriya ba


Yanzu-yanzu hukumomi a Najeriya sun tabbatar da cewa rokar da kasar China ta harba bazai fado a Najeriya ba


Alhamdulillah birnin tarayya #Abuja ta kaucewa barazanar faduwar makamin nuclear na kasar China wanda yayi batan hanya, inda hukumomin suka bayyana cewa kudancin Turai ko Australia ne ke cikin barazana, babu nahiyar Africa ma ballantana Najeriya.


Ba kamar yadda wasu kafafen sada zumunta ke ta yayatawa ba.


Haka su ma sauran nahiyoyi dake cikin barazana muna rokon Allah yasa ta fadi a daji.Comments