Min menu

Pages

Ministan sadarwa Isa Ali Pantami yafi kowanne minista kwazo a Nijeriya saboda wannan dalilin

 An zaɓi Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami a matsayin Ministan da yafi kowanne Minista a Najeriya ƙwazo da aiki tukuru a shekara ta 2021


Pantami ya samu lambar yabon ne bayan ya doke duk wani minista a cikin jerin ministocin dake aiki a ƙarƙashin gwamnatin Buhari.


Hakan na zuwa ne a lokacin da ake kira ga shugaban ƙasa daya cire Pantami daga kujerarsa, musamman daga mutanen Kudu.


Haƙika zakaran da Allah ya nufa da cara inji masu iya magana sunce ko ana muzuru ana shaho sai yayi.

 

Comments