Min menu

Pages

Idan na fitar da wakar da naiwa Buhari yanzu za'a iya jifana dan haka na dakata ban fitar ba inji Rarara

 Na san cewa ana iya jifa ta idan na sako wakar da na yi wa Buhari a wannan hali da ake ciki, shi yasa ban sako ta ba~Mawaki RararaIdan na fitar da wakar da naiwa Buhari yanzu za'a iya jifana dan haka na dakata ban fitar ba inji Rarara


Halin da Najeriya take ciki na tashin hankali ne yasa har yanzu ban sako wakar da na yi wa Buhari ba, wadda na karbi kudi daga hannun masoyan sa.


Mawaki Rarara ya bayyana cewa halin da Najeriya take ciki na tashin hankali da kashe-kashe ne yasa har yanzu bai sako wakar da ya yi wa shugaba Buhari ba.


Amman mawakin ya bayyana cewa idan aka samu kwanciyar hankali jama'a suka samu farin ciki zai sako wannan waka.Comments