Min menu

Pages

Anyi babban rashi a arewaRabon da a yiwa AREWA mutuwa irin wannan a Hatsarin jirgin sama da ya haɗa da manya-manyan mutane a lokacin da kasa ke bukatar su tun a zamanin tsohon shugaban ƙasa Olushegun Obasanjo...😢


tabbas an yiwa AREWA mutuwa a wannan karan, haka ƙasa tayi rashin zaƙaƙurin mutum kuma jajirtaccen me yaki da yan tada ƙayar baya...


Allah ya gafarta wa Babban Hafsan sojan ƙasan Najeriya Manjo Janaral Attahiru Ibrahim da Birgediya janaral Abdulraham kuliya, Birgediya Janaral M-I Abubakar,  tare da sauran mutane da Hatsarin ya rutsa dasu a Cikin jirgi kamar su...


Birgediya Janaral Olayinka 

 Manjo L.T Bayar

 Manjo Hamza

 Sajen Umar


Sai matukan Jirgi da suka haɗa da...


 FLT LT TO Asanyeni

 FLT LT AA Olufade

Sajan Adasina

 AMC Oyedepo


Comments