Min menu

Pages

An fitar da sunan sabon shugaban sojojin Nijeriya

 An fitar da sunan sabon shugaban sojojin NijeriyaAn fitar da sunan manjo janar faruk a matsayin sabon shugaban sojojin Nijeriya.


Rundunar sojojin ce ta fitar da wannan sanarwar a shafinta na Twitter yau alhamis.


Tun bayan rasuwar janar Ibrahim Attahiru sai yau aka sanar da sunan janar faruk amatsayin wanda zai gaji shugaban sojojin Nijeriya din.


Allah ya bashi nasara yasa an fara a sa'a

Comments