Min menu

Pages

Zamuyi zanga zangar tilasta Buhari sauka daga mulkin kasarnan inji Omoyele Sowore

 Dole zamu tilasta har sai Buhari ya sauka daga karagar mulki ta kasar nanBaza mu gaji ba za mu yi wa Buhari zanga-zangar tilasta shi sauka daga karamar mulki a birnin London a ranar Lahadi da Assabar Inji Omoyele Sowore da yaran sa


"Dan haka ba mu daukewa kowa ba, duk wani dan Najeriya mazaunin kasar Burtaniya ya fito ranar Lahadi da Assabar wajen yi wa buhari zanga-zanga, wadda ba a taba yi wa wani shugaba irin ta ba".


"Kowa ya shirya ya fito mu hari gidan da Buhadi yake zauna a birnin London, wato Abuja House domin yi masa zanga-zangar yin murabus".


"Doli ne Buhari ya sauka daga karagar mulkin kasar nan domin mun gaji ". Inji matasan.

Comments