Min menu

Pages

Wata sanarwa mai mahimmanci ga duk wani dan Nigeria mai amfani da sim card fiye da daya daga NIMS

 Wata sanarwa mai mahimmanci ga duk wani da yake amfani da layin waya sama da guda daya.Sanarwa ta fito daga ofishin NIMCS kai tsaye zuwa gun yan Nigeria masu amfani da layin waya fiye da daya.


Wasu kan tambaya ya mutum zaiyi idan yanada sim card fiye da daya tunda an sanar cewa dole sai mutum yayi register da layikan sannan.


To hukumar Nims ta fitar da wani application wanda mutum zai yiwa dukan layikan wayarsa register koda sunfi guda nawa ne sannan ta wannan application din zai yiwa wani idan har waccen din yanada katin dan kasa.


Hukumar tace yanada kyau yan Nigeria suyi saurin saukar da wannan application din domin zai taimaka kwarai da gaske.

Comments