Min menu

Pages

Wata iska ta tono wani masallaci daya shekara dari uku

 Iska mai tsananin karfi ta tono masallacin daya shekara dari ukuAbin mamaki da al'ajabi baya taba karewa a duniya koda yake lamari na Allah babu mamaki a ciki domin an bada labarin abubuwa na mamaki da suka faru a Duniya kamar labarin wasu matasa da sukayi bacci na shekaru masu yawa da dai sauran abubuwa.


Yauma munzo muku da da labarin wani masallaci da kasa ta binne shi wajen shekara dari uku sai kwanan nan wata iska ta tono shi.


An samu wata iska mai matukar karfi data tono wani masallaci daya nutse a kasa tsawon shekaru dari uku da suka wuce a kasar Algeria.


Masu bincike sunce wannan masallacin da iskar ta tono a kalla yakai shekaru dari uku.


Wannan masallacin a kasar Algeria yake.

Comments