Min menu

Pages

Ta fashe da kuka a wajen tafsir lokacin da zata musulunta

 


Wata baiwar Allah ta fashe da kuka a wajen tafsir lokacin da zata karbi addinin musulunci.


Matar ta fashe da kukan ne saboda shauki da kuma dadin da taji lokacin.


Wata baiwar Allah mai suna Murna ta karbi addinin musulunci a hannun Malam abdul-nasir Almuhuhyi shugaban kungiyar Izala na kasa 


Ta karbi addinin musulunci ne lokacinda malamin yake gabatar da tafsir a garin Gombe.

Karanta:- an damke mutanen da suke daukar nauyin ta'addanci a Nijeriya

Matar ta zabi suna Maryam daga sunanta da take dashi na murna bayan data karbi addinin musulunci.


Allah ya daukaka musulunci da musulmai a Duniya baki daya.

Comments