Min menu

Pages

Musulunci ya samu karuwa a hannun Dr zakir Naik

 


Allahu Akbar musulunci ya sake samun karuwa ta hannun Dr zakir Naik inda ya amsa wata tambaya da wata tai masa wanda hakan yasa wata ta musulunta..


Hakika babu abinda za muyi sai godiya ga Allah bisa samun karuwa da addinin musulunci yake tayi a fadin duniya gaba daya..


Sannan mu sake addu'a akan Allah ya kare mana malamanmu da duk wani musulmi baki daya sannan mu sake rokon Allahu ya sake hada kan musulmi na duniya ya kuma kare mu daga sharrin masu sharrin.


Ga mai bukatar kallon bidiyon ya duba kasa

Danna nan

Danna nan

Comments