Min menu

Pages

Irin nasarorin da Pantami yake samu a ma'aikatarsa yasa ake son yi masa sharrin karin bayani

 Irin tarin nasarorin da Malam Isah Ali Pantami yake samu cikin masana'antar da yake aiki yasa ake son yi masa sharri inji Dr Mansur Sokoto


Shehin malamin ya fadi hakane a wani bidiyo daya fitar.


Malamin yace suna ganin yadda Pantami ke samun nasara cikin ayyukan da yake su kuma mutanen dake son kulla masa sharrin suna ganinsa a matsayin malami kuma me samun wannan nasarorin dan haka shine abin yake musu ciwo..


Dan haka suke son ganin sun kulla masa sharri.


Kalli bidiyon a kasa


Danna nan

Danna nan


Comments