Min menu

Pages

Allah sarki yadda matar shugaban kasar chadi ta fashe da kuka lokacinda ta fara jawabi gun jana'izar mijinta

 


Allah sarki rabuwa da masoyi bashi da dadi ko kadan.


Yadda matar shugaban kasar chadi ta fashe da kuka mai bada tausayi wajen jana'izar mijinta da aka gabatar yau.


Hakika dole a tausaya mata,to amma ya za tayi dole sai hakuri duk wani mai rai mamaci ne.


Kalli bidiyon a kasa


Danna nan don kallo


Danna nan


Comments