Min menu

Pages

Yanzu Haka Cikin Daren Nan Ana Cigaba Da Ruwan Harsasai
Yanzu Haka Cikin Daren Nan Ana Cigaba Da Ruwan Harsasai Tsakanin Sojoji Da 'Yan Bindiga A Karamar Tangaza A Jahar Sokoto

Rahotanni daga Masallacin Gwangwano a cikin karamar hukumar mulki ta Tangaza a jahar Sokoto sun tabbatar da cewa yanzu haka sojoji na can na dauki ba dadi da 'yan bindiga wadanda suka kawo misu farmaki cikin daren nan.

Hakama, rahotanni sun tabbatar da cewa yanzu haka al'ummar wannan gari na Gwangwano suna cigaba da gudu zuwa cikin dazuzzuka don tsira da rayukkansu.

Jama'a mu sanya al'ummar wannan gari a cikin addu'a Allah ya kawo misu dauki


Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments